Nade-naden gwamnati
Majalisar Dokokin jihar Katsina ta bayyana sunayen mutane 20 da gwamnan jihar, Dikko Umar Radda ya aiko ma ta a matsayin wadanda yake so ya nada kwamishinoni.
Yarbawan Legas su ka tashi da mafi yawan kujerun hadiman Bola Tinubu. ‘Yan South West APC Support Group sun soma korafin rashin daidaito wajen rabon mukamai.
Wasu fitattun yan siyasa kamar su Bode George, Ayodele Fayose da Nasir El-Rufai sun ce ba za su karbi mukaman ministoci ba idan Shugaban kasa Tinubu ya zabe su.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya musanta rade-radin da ake ta yadawa na cewa gwamnatinsa ta ciyo bashin naira biliyan 10 domin sanya.
Za ayi binciken nade-naden mukaman da Muhammadu Buhari ya yi a ofis. ‘Yan majalisa sun tattago aiki, kwanaki da rantsar da su, sun fara yin bincike na musamman.
Ana hasashen shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu zai nada Wale Edun a matsayin minista daga jihar Ogun, Edun shi ne mai ba wa shugaban shawara akan harkokin kudade
Kungiyar Musulmai a jihar Osun ta bayyana cewa babu wani wariya da gwamnan jihar, Ademola Adeleke ya nuna yayin nadin mukamai inda ta ce akwai Musulmai da yawa.
Bola Tinubu zai yi amfani da rahoton jami’an tsaro da hukumomi wajen kafa gwamnati. Wadanda su ka yi wa APC hidima a zaben 2023, za su iya tashi a tutar babu.
Tsohon hadimin tsohon shugaban kasa Buhari, Tolu Ogunlesi ya bayyana cewa Shugaban kasa Bola Tinubu ya shirya bayyana jerin sunayen ministocinsa a makon nan.
Nade-naden gwamnati
Samu kari