Nade-naden gwamnati
A jiya Daniel Bwala ya firgita magoya bayan Peter Obi a Twitter, ya ce ana shirin raba kan LP ta hanyar ba wani ‘dan kwamitin LP-PCC mukamin Ministan tarayya
Gwamna Umar Namadi na jihar Jigawa ya bai wa sabbin kwamishinoni 16da ya naɗa rantsuwar kama aiki kuma ya musu nasiha da su ji tsoron Allah wajen sauke nauyi.
A jiya Bola Tinubu ya yi zama da kungiyar Gwamnonin Najeriya. A wajen taron ne Shugaban kasa ya fadawa Gwamnoni su ba shi sunayen wadanda suka dace da mukamai
Da aka yi hira da shi a jiya, Shugaban Kwastam ya shaida cewa iyakoki kadan ne aka bude, akasin abin da ake rahotowa. Iyakoki biyar ne, halin da ake ciki kenan
Shugaban wata kungiya mai suna Disciples of Jagaban (DoJ) ta reshen jihar Bauchi, Hussani Suleman ya nemi alfarmar Bola Tinubu a kan maganar nadin Ministoci.
Jam’iyyar APC mai mulki ta bayyana abin da ya hana a iya nada Ministoci har yanzu. Sanata Iyiola Omisore ya shaida cewa Bola Tinubu ya na shawara ne tukuna.
An nemi Tinubu da kar ya saurari duk masu jerangiyar zuwa wajensa neman a ba su mukami a gwamnatinsa. Tsohon gwamnan jihar Kaduna na mulkin soja Kanar Abubakar.
Babbar kotun Tarayya ta dage sauraran karar da aka shigar akan tsohon minista, Abubakar Malami zuwa 17 ga watan Oktoba don shiryawa tare da nemo mai kare shi.
Shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio ya sake nada shugabannin kwamitocin majalisar, inda yaron Shugaba Tinubu ya samu babban mukami a majalisar dattawa.
Nade-naden gwamnati
Samu kari