Nade-naden gwamnati
Wani sanata ya nemi kawowa Nasir El-Rufai, tsohon gwamnan jihar Kaduna cikas a yayin da ake tantace shi domin zama minista a gwamnatin Bola Ahmed Tinubu. Ya
Hannatu Musa Musawa ta fashe da kuka da ta hallara a gaban Sanatoci domin tantance ta. Hawaye ya rika kwararowa 'Yar Musawar lokacin da ta je Majalisar a jiya.
Wasikar Bola Ahmed Tinubu za ta isa teburin shugaban Majalisar dattawa a yau. Ana shirye-shiryen tura sunayen sahu na biyu na mutanen da ake so su zama Minista.
Wanda aka fara da shi a ranar Talata shi ne Sanata David Umahi wanda ‘dan majalisar dattawa ne da yake shirin zama Sanata. Bayan nan an tantance Nasir El-Rufai
Musulmi daya ne rak a Kwamishinonin da Gwamna Caleb Mutfwang ya nada a Filato, ana tunanin kiristoci ne fiye da 75% na kwamishinonin jihar Taraba da aka nada.
Yaron tsohon Gwamna Aminu Masari ya zama mai ba Gwamna Dikko Radda shawara a Katsina.Dikko Umaru Radda ya zakulo jerin sababbin masu ba shi shawara a gwamnati.
An binciko yarejeniyar Bola Tinubu da Nasir El-Rufai shekara 1 kafin nada Ministoci. Wasu sun taso Nasir El-Rufai a gaba saboda za a ba shi Minista a Najeriya.
Sanatan Adamawa ta Arewa, Ishaku Abbo ya bayyana yadda ya rubuta jarrabawar firamare a aji uku kuma ya yi nasara saboda shi na daban ne a cikin sauran dalibai.
Majalisar Dattawa ta fara tantance ministocin Tinubu guda 28 da ya mika mata a yau Litinin yayin da ta kammala tantance guda 20 a dakin majalisar da ke Abuja.
Nade-naden gwamnati
Samu kari