Nade-naden gwamnati
Shugaban kasa, Bola Tinubu, ya mika sunayen mutane 28 ga majalisar dattawa a ranar Alhamis, jihohi 11 da suka hada da Kano, Legas basu samu kowa ba zuwa yanzu.
Wani lauya a birnin Tarayya, Abuja, Emmanuel Ekwe ya yi barazanar maka tsohon gwamnan jihar Ebonyi, Dave Umahi a kotu idan har bai karbi mukamin minista ba.
Bola Tinubu ya aika sunayen wasu Ministoci da ya hada da tsofaffin Gwamnoni. David Umahi wanda yanzu yana majalisa ya dace, amma an zubar da takwarorinsa a APC.
An bayyana cewa ragowar sunayen mutanen da Shugaba Tinubu zai bai wa mukaman ministoci zai fito nan ba da jimawa ba. Femi Gbajabiamila, shugaban ma'aikatan.
Tsohon gwamnan Rivers, Nyesom Wike ya bayyana cewa ba zai taba zama minista ba a cikin wani tsohon faifan bidiyo da ya karade kafafen sada zumunta na zamani.
Gwamnan Sakkwato, Ahmad Aliyu, ya miƙa sunayen mutane 16 da zai naɗa a matsayin kwamishinoni ga majalisar dokokin jihar Sokoto ranar Alhamis domin tantancewa.
Akwai inda shugaban kasa ya zabi Minista, amma manyan jihar su ka nuna ba su yarda ba. Sabanin siyasa da shari’ar da ba a kammala a kotun zabe ba sun jawo haka.
Gwamnan jihar Filato Caleb Mutfwang, ya sanar da nadin tsohon dan wasan tsakiyar nan na Chelsea, Mikel Obi a matsayin mai ba shi shawara na musamman kan harkar.
Za a fitar da sunayen karin mutane fiye da 10 da za su samu kujerar Ministoci, sannan shugaban kasa ya yi niyyar rarraba ma’aikatu ko ya yi masu garambawul.
Nade-naden gwamnati
Samu kari