Nade-naden gwamnati
Tun daga Nasir El-Rufai zuwa Festus Keyamo, rahotonmu ya kawo jeringiyar ‘yan siyasa ko kwararrun a fannoninsu da su ga ta kan su da su ka tsaya gaban Sanatoci.
Za a ji cewa Mataimakin shugaban majalisar wakilai a Najeriya, Hon. Ben Kalu ya roki shugaba Bola Ahmed Tinubu ya kara yawan kujerun Ministocin kudu maso gabas
Watakila Nasir El-Rufai ba zai shiga cikin ministocin da Bola Tinubu zai yi aiki da su ba, ya fadawa shugaban kasa bai sha’awar kujera, abin ya fita daga ran sa
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya bayyana a wani tsohon bidiyo cewa zai goyi bayan gwamnatin shugaba Bola Tinubu a matsayin mashawarci daga waje.
An samu rikici tsakanin 'yan jam'iyyar APC da PDP na Majalisar Dokokin jihar Kwara kan batun tantance kwamishinonin jihar. PDP ta yi zargin cewa har yanzu.
Ministoci biyar kacal za a nada daga Kudu maso gabas, alhali an warewa sauran yankuna kujeru da-dama. ‘Yan Majalisa su na so a kara yawan Ministoci zuwa 50.
Farfesa Tahir Mamman ya taba zama malamin Sanata Kaka Shehu Lawan a jami’ar UNIMAID. Tsohon dalibinsa ne wanda ya taimaka masa wajen ganin ya zama Minista.
Doyin Okupe, tsohon hadimin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya bukaci majalisar dattawa da ta sake duba matsayinta kan tsohon gwamna Nasir El-Rufai.
Wani ɗan gajeren bidiyo da ya karaɗe kafafen sada zumunta, ya janyowa shugaban Majalisar Dattawa Godswill Akpabio surutu. A cikin bidiyon, an jiyo shugaban.
Nade-naden gwamnati
Samu kari