Nade-naden gwamnati
Ministar jin kai da walwala, Dakta Betta Edu ta bayyana cewa Fasto David Oyedepo ne ya mata addu'a ta samu mukamin Minista daga Shugaba Bola Tinubu.
Kotun Daukaka Kara ta umarci Gwamna Seyi Makinde biyan basukan ciyamomin APC naira biliyan 3.4 bayan ya kore daga darewa kujerar mulki a farkon watan Mayu.
Mai girma Bola Tinubu ya nada mukamai a Hukumar NCDMB da Majalisar NCP daga dawowa daga taron COP28 da aka yi a Dubai. Felix Ogbe ya zama shugaban NCDMB.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya yi martani kan masu zanga-zangar sai ya mukaminsa na Minista inda ya ce dimukradiyya ce kowa ya na hakkin nuna damuwarsa.
Abba Kabir Yusuf ya kawo karshen rade-radin da ke yawo a kan Abdullahi Baffa Bichi. Sannan Sanusi Dawakin Tofa ya tashi daga Sakataren yada labarai a gwamnatin Kano.
Nyesom Wike ya gamu da fushin wasu mazauna da 'yan asalin garin Abuja. A yau jama'a sun yi zanga-zanga a birnin Abuja, sun bukaci a tsige Ministan Najeriya.
Allah ya karbi rayuwar shugaban karamar hukumar Gombe, Alhaji Aliyu Usman Haruna da aka fi sani da Ali Ashaka da yammacin yau a Masar bayan fama da doguwar jinya.
Gwamnatin jihar Kwara ta ce babu wani dalili da zai saka a sayar da babban otel din jihar, kawai ta yi gwanjon kayan cikinsa ne don yin gyare-gyare.
Kakakin majalisar jihar Nasarawa, Jatau, ya sanar da nade-naden da suka hada da na shugaban masu rinjaye da mataimakinsa, sai kuma bulalar majalisar.
Nade-naden gwamnati
Samu kari