Emeka Ihedioha
Shugaban ‘Yan Sanda ya gurfanar da Ikedi Ohakim a gaban kotu. Ana tuhumar Ohakim da laifin sata da karya da sunan Ministan ayyuka da gidaje, Raji Fashola SAN.
Mun ji cewa kujerar Sanata Hope Uzodinma ta na rawa bayan kotu ta ce Uche Nwosu ne ainihin ‘dan takarar APC. Jam’iyyar adawa ta nemi Alkali ya duba labarin.
PDP za ta dawo mulki a Jihar Imo ta Kotun koli inji Shugaban Jam’iyyar. A cewarsa Kotun koli za ta janye hukuncin da ta yi a kan zaben Gwamnan da ya ba Hope Uzodinma nasara.
Jam’iyyar PDP ta na so a dawowa Gwamna Ihedioha kujerarsa bayan hukuncin kotun koli da aka yi a watan jiya. PDP ta na so kotu ta dawo ta ba PDP gaskiya a shari’ar.
A jiya Kungiyar BZF ta ce dole Gwamna Uzodinma ya sauka daga kujerarsa nan da makonni 2. Kungiyar Biafra Zionists Federation ta yi wannan kira ne ta bakin shugabanta.
Gwamnan Imo ya ce manyan Ibo da ke PDP su na neman ganin bayan Buhari. Ya ce zanga-zangar da ake yi wa kotu shiri ne da aka kitsa domin kifar da gwamnatin APC.
Ma’aikatan EFCC sun mamaye gurin zabe bisa zargin aiki da kudi wajen sayen kuri’u. Amfani da kudi wajen karkato da ra’ayin masu zabe babban laifi ne a Najeriya.
A jiya ne aka ji cewa Jam’iyyar PDP ta sha kashi a zaben da aka yi a Jihar Imo. ‘Yar takarar APC ta lashe kujerar Majalisar Tarayya a zaben Imo da kuri’u fiye da 23, 000.
Gwamnan Imo ya dauko yaki da ‘Yan Yahoo-Yahoo a Jiharsa. Chidiebube Okeoma daga Owerri ya rahoto cewa za a kori Masu laifi daga Jihar Imo.
Emeka Ihedioha
Samu kari