Zaben Najeriya
Dele Momodu ya ce kalubalantar Tinubu da Wike a 2027 tamkar gasar cin kofin duniya ce. Ya kuma soki gwamnonin PDP kan kin shiga kawancen hamayya.
Bayan gwamnonin PDP sun yi fatali da jita-jitar haɗaka, jigon jam'iyyar, Dele Momodu ya zarge su da kin hadin gwiwa da domin shirin marawa Bola Tinubu baya a 2027.
Fadar shugaban kasa ta hana fara yi wa Bola Tinubu da Kashim Shettima kamfen din zaben 2027. Bola Tinubu ya ce a gaba zai bayyana matsayarsa kan 2027.
Jagora a NNPP ya yi zargin cewa tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya yi takaicin yadda Bola Ahmed Tinubu ya samu nasarar kama mulkin Najeriya.
Kungiyar dattawan Kudu maso Kudu ta bukaci 'yan Najeriya su zabi Bola Tinubu a 2027. Ta ce ya nada dan kabilar Ibo a limamin Abuja da ba su mukamai masu tsoka.
Shugaban hukumar INEC, Mahmood Yakubu ya bayar da tabbacin cewa wa'adinsa a matsayin shugaban hukumar zaben ya zo karshe, kuma zai ajiye aiki a karshen shekara.
Tsohon mataimakin shugaban PDP na kasa, Cif Bode Goerge ya bayyana cewa jam'iyyarsa za ta hau teburin sulhu domin kawo karshen matsalolin da suka dame ta.
Mataimakin shugaban APC na kasa shiyyar Arewa ta Yamma, Garba Datti ya shawarci Atiku Abubakar da ya dauki darasi daga tsohon mataimakin shugaban kasa, Namadi Sambo.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau I JIbrin ya bayyana farin cikin yadda jagororin jam'iyyar adawa ta ADP a Kano suka sauya sheka zuwa APC.
Zaben Najeriya
Samu kari