Zaben Najeriya
A labarin nan, za a ji cewa hadimin Shugaban Ƙasa, Daniel Bwala ya ƙaryata koken tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya, Babachir Lawal na cewa akwai matsala a Arewa.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar 'yan sandan Kano ta shirya zama na musamman da 'yan siyasa yayin da ake shirin gudanar da zaben cike gurbi a jihar.
Tsohon sakataren gwamnatin tarayya Babachir Lawal ya ce Arewa ta kafa kungiyar NPCP don zaben dan siyasar da zai magance matsalolin yankin tare da canza tsarin 2023.
Malamin addinin Kirista a Najeriya, Fasto Bomadi Serimoedumu ya yi hasashen wanda zai dare kujerar shugaban kasa a kasar a 2027 inda Goodluck Jonathan zai yi nasara.
Tsohon Mataimakin Shugaban kasa, Atiku Abubakar ya dage karɓar katin ADC saboda ana tunanin zai sauya tunani kan neman takara a jam'iyyar ADC mai adawa.
Bayan kalaman Peter Obi game da wa'adin mulki, Gwamna Abdullahi Sule ya gargae shi cewa matsin lamba na siyasa na iya hana cika alkawarin wa’adin mulki daya.
Yayin da PDP ke shirin gyara kura-kuranta domin zaben 2027, tsohon mataimakin gwamnan a Najeriya ya jefar da lema bayan sanar yin murabus daga jam'iyyar.
Tsohon ministan yada labarai a Najeriya, John Nnia Nwodo ya yi gargaɗi cewa Najeriya na iya rugujewa kafin 2027 idan ba a aiwatar da sauyi ba da gaggawa.
A labarin nan, za a ji yadda jagora a jam'iyyar APC mai mulki ya shawarci shugaban kasa, Bola Tinubu da jama'arsa su dakata da batun neman takara.
Zaben Najeriya
Samu kari