Zaben Najeriya
A labarin nan, za a ji yadda ƙungiyar magoya bayan tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa a LP, Peter Obi sun ce jam'iyyar ba ta tafiya da su a haɗakar ƴan adawa.
A labarin nan, za a ji Adebayo Adelabu, Ministan makamashi a gwamnatin Bola Tinubu ya ce Najeriya za ta samu wutar lantarki yadda ya kamata kafin karshen 2027.
Hukumar zabe ta INEC za ta fara rajistar masu zabe a dukkan jihohin Najeriya 36 da Abuja. Farfesa Mahmood Yakubu ya ce za a fara rajistar ne a ranar 18 ga Agusta.
Bayan yada hotunan Nasir El-Rufai a wani coci da cewa ya je neman goyon baya ne a kayar da Bola Tinubu, an gano gaskiyar abin da ya kai shi bai da alaƙa da hakan.
Kwamishinan zaɓe REC na hukumar INEC ta ƙasa mai kula da Kano, Abdu Zango ya bayyana cewa babu tanadin kalmar zaɓen da bai kammalu ba a kundin dokar zaɓen Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar PDP reshen jihar Kano ta barranta kanta da duk wata haɗakar adawa, musamman ta ADC da Atiku Abubakar ya tafi.
A labarin, za a ji cewa ADC ta ce ta amince da Nasir El-Rufa'i da Peter Obi su ci gaba da zama a jam'iyyunsu yayin da ake shirin babban zaɓen 2027 mai zuwa.
Tsohon ɗan majalisa Hon. Muhammad Gudaji Kazaure ya bayyana cewa kafin 12:00 na rana an kifar da gwamnatin Bola Tinubu, yana zarginta da lalata Najeriya.
Fasto Francis Udo ya bayyana cewa Godswill Akpabio zai kasance mataimakin shugaban kasa a tikitin Rabi'u Musa Kwankwaso bayan Bola Tinubu ya kammala.
Zaben Najeriya
Samu kari