Zaben Najeriya
Shugaba Bola Tinubu ya umarci ministoci da sauran masu muƙaman siyasa masu neman takara a zaɓen 2027 su yi murabus kafin ranar 31 ga Maris, 2026.
Sheikh Sanusi Khalil ya bayyana 'shirin' da aka ware N500bn don jawo hankalin malaman addini da sarakuna a zaben 2027, yana jaddada bambancin Musulmi da Kiristoci.
Wata kungiyar ‘yan kasuwa, 'Iyaloja General Movement', ta gudanar da addu'a a Lagos don goyon bayan Bola Ahmed Tinubu a zaben 2027 da raba tallafin abinci.
Kotu ta hana Gwamna Aiyedatiwa tsaya wa takara a 2028 a jihar Ondo. An ce barin sa takara zai saba wa dokar wa'adin shekaru 8 na mulki a Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar sojin sama ta ziyarci hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa, INEC yayin da ake shirin gudanar da babban zaben 2027.
A labarin nan, za a ji cewa kungiyar da ke kare martabar Musulmin Najeriya, MURIC ta dauki kukanta a kan Shugaban INEC Joash Amupitan zuwa gaban Majalisar Tarayya.
Inistan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya sake taso Sanata Ireti Kingibe a gaba. Ya bayyana cewa sanatar ba za ta yi nasara ba a zaben 2027.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar zaɓe ta INEC ta bayar da tabbacin gudanar da zaɓe mafi inganci a tarihin Najeriya duk da ƙalubalen da ta ce za a samu.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya rattaba hannu a kan sabuwar dokar zabe ta shekarar 2026 kasa da awanni 24 bayan Majalisar tarayya ta amaince da ita.
Zaben Najeriya
Samu kari