Zaben Najeriya
Ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour Party (LP), Datti Baba-Ahmed ya bayyana dalilin da ya sanya ƴan Najeriya, ba za su zaɓi Tinubu ba.
Abdullahi Haruna Kiyawa wanda shi ne Kakakin jami’an ‘yan sandan Kano, ya ce sun yi sabon Kwamishina. A Ribas akwai sababbin Kwamishinoni 4 da aka tura a jiya.
A yayin da zaben 2023 ke karatowa wasu daga cikin manyan fastocin Najeriya sun fito fili sun nuna goyon bayansu ga dan takarar shugaban kasa na LP, Peter Obi.
Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya yi kira ga yan siyasan Najeriya su zama masu rungumar kaddamar sannan ya shawarci matasa kada su yarda ayi amfani dasu
Rundunar 'Yan Sanda sun shiryawa wanda zai nemi ya kawo matsala a wajen zaben shugaban kasa. An aiko da runduna 18, 000 domin su yi aikin zabe a jihar Arewa.
Tsohon sanatan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani ya gargadi 'yan Najeriya kan zaben dan takarar shugaban kasa saboda shugabannin addinansu sun nemi su yi haka.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP ya yi alkawarin sharewa yan Najeriya kuka idan ya zama shugaban kasan Najeriyarmu.
Zaben Najeriya na shekarar 2023 ya banbanta da saura saboda gabatar da sabon tsarin Bimodal Voter Accreditation System (BVAS).Wannan tsarin baya bukatar intanet
Tsohon karamin ministan shari’a kuma jigon PDP ya kuna yakinin cewa Atiku Abubakar zai samu kuri’u masu yawan gaske a arewa ta tsakiya a zaben shugaban kasa.
Zaben Najeriya
Samu kari