Zaben Najeriya
Tsohon gwamnan jihar Katsina, Aminu Masari ya ce wadanda ke nadamar zaben Tinubu a 2023 suna hankoro ne saboda ba su samu abinda suke so ba a gwamnatin.
Dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabun Garki da Babura, Isa Dogonyaro, daga jihar Jigawa ya rasu a Abuja. Iyalan marigayin sun tabbatar da rasuar yau Jumu'ah.
Shahararren masanin tattalin arzikin siyasa a Najeriya, Farfesa Pat Utomi ya ce ana gagarumin shirin hadakar adawa mai karfi a zaben 2027 mai zuwa.
Daya daga manyan jam'iyyar PDP, Dele Momodu ya zargi Bola Tinubu da kokarin murkushe 'yan adawa.Ya ce PDP za ta dinke kafin zaben 2027 duk da kokarin Tinubu hana su.
Shugabannin kananan hukumomi 11 sun yi ranstuwar faraaiki bayan lashe zabe a jihar Gombe. Gwamnan jihar ne, Alhaji Muhammadu Inuwa Yahaya ya jagoraci rantsuwar
Rahoton da kasar Amurka ta fitar a kan zaben 2023 a Najeriya ya nuna cewa an samu kura-kurai da dama ciki har da amfani da addini wurin dakile mata
A yayin da take shirin gudanar da zaben kananan hukumomi, gwamnatin jihar Yobe karkashin Gwamna Mai Mala Buni ta rusa shugabannin riko 17 da kansilolinsu.
Reno Omokri ya bayyana yadda ya tallatawa Atiku Abubakar a matsayin mataimaki a takarar zaben 2019. Ya ce Peter ba zai ci abe ba sai ya tsaya takara da Atiku
Yayin da ake shirye-shiryen gudanar da zaɓen fidda gwanin gwamnan jihar Ondo, wasu magoya bayan dan takarar gwamna a jami'yyar APC sun tarwatsa zaɓen.
Zaben Najeriya
Samu kari