Matsin tattalin arziki
Ministan makamashi, Adebayo Adelabu ya tabbatar da cewa dole 'yan Najeriya su amince da karin kudin wuta ko kuma kasar ta fada mummunan yanayi na duhu.
Shugabaj kasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya nemi sauran kasashen duniya ta taya nahiyar magance matsalar yunwa da sauran matsalolin da yankin ke fuskanta
Shugaba Bola Tinubu ya amince ana wahala a Najeriya, amma ya ce daina biyan tallafin fetur shi ne kawai matakin da zai kare Najeriya daga fadawa cikin fatara.
Naira ta mike kadan duk da kashin da ta tashi a hannun Dala a ranar Juma’a. A kan N1, 245 Naira Rates ta ce an saida kowace Dalar Amurka a kasuwar canji.
Shugabba Bola Tinubu ya bayyana dalilan da ke saka shi daukar tsauraran matakai ko da kuwa 'yan ƙasar za su shiga matsala na wani lokaci domin inganta Najeriya.
Kwanaki bayan Naira ta yi tashi har ana murna, yanzu Dala ta koma sukuwa a kan kudin Najeriya. A baya kaya sun fara rage tsada a kasuwa, yanzu lamarin zai canza.
Fitaccen Fasto a jihar Kaduna, Rabaran Matthew Ndagoso ya bayyana illar rashin tsaro da tsadar rayuwa ga ƙwaƙwalwar 'yan Najeriya, ya ba Bola Tinubu shawara.
Mutane sun wayi gari cikin mawuyacin hali na ƙarancin man fetur a jihar Kaduna wanda ya sa ƴan bunburutu suka buɗe sabuwar kasuwa da farashi mai tsada.
MTN, Glo, Airtel da 9 Mobile sun koka kan yadda kudin da suke caja a yanzu ba ya isa su gudanar da ayyukansu. Kamfanonin na duba yiwuwar kara kudin kira, data da SMS
Matsin tattalin arziki
Samu kari