Matsin tattalin arziki
Yayin da darajar naira ke kara sama ba tare da saukar farashin kaya ba, hukumar FCCPC ta sanar da ɗaukar mataki kan 'yan kasuwa da kamfanoni masu kara kudin kaya.
Shugaban ƴan canji, Aminu Gwadabe ya bayyana cewa a halin yanzu BDCs sun fara sayen Dalar Amurka kan N980 kuma sayat wa kwastomomi kan N1040 a Najeriya.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya yabawa Aliko Dangote kan rage farashin litar dizil a Najeriya inda ya ce hakan zai tasiri wurin rage farashin kayayyaki.
Hukumar bada lamuni ta duniya (IMF) ta yi hasashen saukar farashin kaya a Najeriya. Hasashen ya nuna cewa nan da shekarar 2025 ake sa ran saukar farashin
Gwamatin tarayya ta ce ta fara raba tallafin kudi na shirin PCGS ga 'yan Najeriya. Ministar kasuwanci ta ce ba duka wadanda aka tantance ne za su samu kudin yanzu ba
Primate Ayodele, babban malamin addinin Kirista ya aika sakon gaggawa ga gwamnatin Bola Tinubu kan wahalar da ya ce ya hango na tunkarar Najeriya.
Reno Omokri yana da ra'ayin cewa idan 'yan Najeriya suka canza dabi'arsu ta sayen kayayyakin waje maimakon na cikin gida, Naira za ta kara daraja a kan Dala.
Wasu matasa bata gari sun farmaki motoci biyu dauke da kayan tallafin abinci a jihar Benue inda suka faffasa motocin tare da sace kudi kimanin N200,000
Farashin wasu kayayyaki kamar shinkafa (50kg) ya ragu da kashi 5.26 zuwa N90,000/buhu, sukari ya fadi da kashi 5.88 zuwa N80,000/buhu sakamakon darajar Naira.
Matsin tattalin arziki
Samu kari