Matsin tattalin arziki
Gwamnan jihar Gombe, Inuwa Yahaya ya bayyana cewa gwamnatinsa ba za ta kara raba tallafin kayan abinci ga mazauna jihar ba. Ya ce kowa ya koma gona.
Wani jigo a jam’iyyar APC a jihar Osun, Olatunbosun Oyintiloye ya roki ‘yan Najeriya su kara hakuri da yadda shugaban kasa Bola Tinubu ke mulkin Najeriya.
Babban Fasto Iliya Babatunde Ayodele ya ba da fatawa ta rauhaniyya game da abin da ya ce zai inganta tattalin arzikin Najeriya karkashin Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Gwamnatin Najeriya ta bayyana kara harajin shigo da kayayyakin kasar waje Najeriya duba da yadda darajar Naira ta kara faduwa a kasuwar musayar kudade.
Gwamnatin jihar Anambra ta sha alwashin rufe gidajen mai da ke kara farashi da kuma cakuda mai da wasu abubuwa hade da sauya yanayin lita domin samun riba.
Ministan kasafi da tsare-tsare, Atiku Bagudu ya yabawa Shugaba Bola Tinubu kan namijin kokari da ta yi wurin cire tallafin mai da ya kamata a cire tsawon shekaru.
Shugaban kasa, Bola Tinubu zai sake karbo bashin $2.25bn daga Bankin Duniya a ranar 13 ga watan Yuni domin inganta tattalin arzikin Najeriya da sauran bangarori.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya dakatar da sabon tsarin da bankin CBN ya kawo kan biyan harajin 0.5% domin tsaron yanar gizo a Najeriya wanda 'yan kasar ke kokawa.
Hadimin tsohon shugaban kasa ya bayyana hanyoyin da za a bi wajen tabbatar da am farfado da darajar Naira ba tare da an samu wani tsaiko ba cikin sauki.
Matsin tattalin arziki
Samu kari