Matsin tattalin arziki
Yanzu muke samun labarin yadda gwamnatin jihar Legas ta bayyana shirinta na rushe wasu kasuwanni guda uku saboda cunkoso da ake yawan samu a jihar.
Tsohon Ministan Buhari ya ce gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta yi kuskuren janye tallafin fetur, ya nuna yadda Bola Tinubu ya fadawa tarkon ‘Yan Kasuwa.
Sanatan Najeriya ya bayyana abin da ya hango game da abubuwan da shugabancin Tinubu suka kunsa a yanzu da kuma abin da za a saka a nan gaba idan an dace.
‘Yan kasuwa sun fasa-kwai, sun ce har gobe ana biyan tallafin fetur. Hakan ya taimaka wajen rike farashin fetur tsakanin N615 da N620 musamman a lokacin da mafi
Rahoton da Bankin Duniya ya fitar ya yi bayani mai tsoratarwa a kan tattalin arzikin Najeriya. Darajar Naira da Kwanza sun fi kowane sukurkucewa a Afrika.
Da alama za a koma zamanin wahalar mai a Najeriya saboda tsadar kaya. ‘Yan kasuwa da dillalai sun shiga mawuyacin hali a sakamakon tashin farashin litar man fetur
Farashin man fetur ya karye da N200 a kowane lita yayin da wani attajiri ya saukakawa talakawa. Ibrahim Jibrin Mohammed ya bude gidan mai, an saida fetur a N415.
Duk da gwamnati ta janye tsarin tallafin man fetur, layin motoci da babura sun dawo. Akwai alamun cewa farashi zai iya canzawa, shiyasa gidajen mai su ka rufe.
Hon. Robinson Uwak ya bukaci babban bankin CBN ya dauki mataki, ya ce dole sai gwamnati da sauran hukumomi sun zauna sun nemo mafitar tattalin arziki.
Matsin tattalin arziki
Samu kari