Matsin tattalin arziki
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya bayyana himmatuwar gwamnatin Bola Ahmed Tinubu wurin inganta tattalin arziki cikin watanni 15 kacal.
Wani daga cikin ministocin Tinubu ya ce akwai bukatar 'yan Najeriya su maida hankali tare da yin hakuri da shugaban kasar a yanayi irin wannan da ake ciki.
Gwamnan jihar Anambra, Farfesa Charles Chukwuma Soludo ya na da ra’ayin cewa Muhammadu Buhari ya kashe tattalin arzikin Najeriya kafin mikawa Bola Tinubu mulki.
Babban Bankin Duniya (WB) ya yi hasashen cewa akalla 'yan Najeriya miliyan 2.8 ne za su shiga kangin talauci nan da karshen shekarar 2023 zuwa 2024.
Yanzu babu abin da Bola Tinubu yake so kamar a ce an sa sunansa a cikin littafin nan na Guinness. Tinubu yana so ya bi sahun Hilda Baci da Hadimin magajinsa.
Hauhawar farashin kayayyaki da canjin kudi na shafar rayuwar matasan Najeriya, bisa ga labarin da wani matashi da ke zaune a jihar Kano ya bayar.
An samu matsala, an bayyana yadda abinci zai yi tsada a shekarar da za a shiga nan ba da jimawa ba. An bayyana yadda hakan zai jawo tsadar kaya haka kurum.
Muhammadu Buhari ya kashe kasa domin babu abin da ya jawo hauhawan farashi har Naira ta rasa kima da darajarta a ra’ayin Muhammad Sanusi II irin cin bashi daga CBN
Gwamnatin kasar Mawali ta yanke hukuncin dakatar da shugaban kasa da mukarrabansa daga duk wasu tafiye-tafiye zuwa kasashen waje. Shugaban kasar ya dau wannan mataki
Matsin tattalin arziki
Samu kari