Hukumar EFCC
Hukumar gudanarwa na bankin Musulunci na Ja'iz ya musanta jita-jitar cewa hukumar EFCC ta kama shugaban bankin Haruna Musa kan badakalar Betta Edu.
Babbar kotun birnin tarayya Abuja ta amince da buƙatar belin tsohon ministan wutar lantarki, Olu Agunloye kan kudi Naira miliyan N50m, EFCC ce ta gurfanar da shi.
Tsohon mataimakin gwamnan jihar Legas, Femi Pedro, ya yi magana kan badƙaalar da dakatacciyar ministar jin kai da yaki da talauci, Betta Edu, ke ciki.
Hukumar EFCC ta gayyaci wasu manyan jami'an ma'aikatar jin kai a jiya Laraba, ta yi masu tambayoyi kan hannunsu a karkakatar da biliyoyin kudade daga ma'aikatar.
Bankunan Zenith da Jaiz sun fito sun yi magana kan rahotannin da ke yawo cewa hukumar yaki da masu yi wa arzikin kasa ta'annati (EFCC) ta cafke shugabannin su.
Sai yanzu ake samun labarin ta’adin da aka so ayi a ma’aikatar jin-kai a shekarar 2023. ICPC ta hana a karkatar da wasu N50bn a lokacin Muhammadu Buhari.
Shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta ICPC, Musa Aliyu, ya bayyana cewa zai kasance a gaba-gaba wajen yaki da cin hanci da rashawa a kasar nan.
Hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arzikin ƙasa zagon ƙasa (EFCC) ta ba da belin dakatacciyar ministar harkokin jin kai da kawar da fatara, Betta Edu.
Yadda rikicin mata 2 yayi sanadiyyar tonon sililin ‘satar miliyoyi’ a gwamnati. Da alamar Halima Shehu ta taimaka wajen ganin bayan Betta Edu a kujerar Minista.
Hukumar EFCC
Samu kari