Dollar zuwa Naira
CBN ya dauko tsarin kudi wanda ya sha bam-bam da na lokacin Muhammadu Buhari. Wani masanin tattalin arziki ya fada mana akwai rashin hikima a lamarin Bola Tinubu.
Duk da Bola Tinubu ya yi alkawarin zai gyara tattalin arziki, an canza Dala a kan sama da N1, 100. Naira ta yi lalacewar da ba a taba gani ba a tarihin Najeriya
Naira ta kara rasa kima daga Laraba zuwa jiya domin wasu an saida kowace Dala a kan N1, 030. Duk da dabarun da CBN ke yi, Dalar Amurka na jijjiga Naira a kasuwa.
Babban Bankin Najeriya, CBN, ya bayyana yadda ya zuba makudan kudade har Naira biliyan 5.78 don farfado da martabar Naira a kasar da ta ke tangal-tangal.
Hon. Robinson Uwak ya bukaci babban bankin CBN ya dauki mataki, ya ce dole sai gwamnati da sauran hukumomi sun zauna sun nemo mafitar tattalin arziki.
Sanata Shehu Sani ya yabawa kamfanin BUA kan rage farashin siminti a kasar inda ya ce wannan abin a yaba ne kuma wanda ba a taba samun irin haka ba a Najeriya.
Legit.ng Hausa ta tattaro muku lokuta goma sha daya (11) da gwamnatotci daban daban suka sauya fasali ko sunan kudin da akayi amfani da su a tarayya Najeriya.
Dillalan iskar gas a Najeriya sun yi hasashen cewa idan har Shugaba Tinubu bai saka baki ba to lallai za a samu karin farashin iskar gas na girki zuwa watan Disamba.
Ana jita-jitar za a karfafa Naira a Najeriya, farashin Dala ya doshi N1000 a kasuwar canji, dama can daga ji an san hakan da kamar wahala Dala ta karye.
Dollar zuwa Naira
Samu kari