Hukumar DSS
Hukumar 'yan sandan farin kaya DSS ta ce bata ji daɗin abinda ya faru ba tsakanin jami'anta da na hukumar gidan yari a Kotu kan Emefiele, za ta yi bincike.
Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose ya caccaki jami'an tsaro na farin kaya (DSS) kan abinda ya faru tsakaninsu da jami'an Hukumar gidajen gyaran hali.
Hukumar ƴan sandan farin kaya (DSS) ta sake cafke dakataccen gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele, bisa zarginsa da ɗaukar nauyin ta'addanci.
Cakwakiyar da dakataccen gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele, ya samu kansa a ciki tana ɗauke da abubuwa guda biyar, da yakamata ku sani.
Jami'an hukumar tsaro DSS sun sake damƙe tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele, inda suka yi awon gaba da shi bayan kammala zaman Kotu a Legas.
Tafiya da Godwin Emefiele, tsohon gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), ta janyo rikici a tsakanin jami'an tsaro na DSS da kuma jami'an gidan yari jim kadan.
Hukumar tsaron farin kaya (DSS) ta taso ƙeyar dakataccen gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele, zuwa babbar Kotun tarayya da ke zama Ikoyi.
Lauyan dimokradiyya ya bayyana abubuwan da aka bankado a gidan tsohon gwamnan CBN, Godwin Emefiele. Ya bayyana hakan ne a wata tattaunawa da aka yi dashi jiya.
Babbar Kotun tarayya ta sanya ranar 25 ga watan Yuli, 2023 domin fara sauraron karar da ake zargin dakataccen gwamnan CBN, Godwin Emefiele da aikata laifuka.
Hukumar DSS
Samu kari