Jam'iyyar APC
Shugaban kwamitin rikon kwarya na jam'iyyar APC ta ƙasa, gwamna Mai Mala Buni, ya karbi mataimakin shugaban PDP da wasu jiga-jigai da suka sauya sheka zuwa APC.
Masu fada aji na jam’iyya mai mulki, APC na reshen jihar Legas sun lashi takobin ganin Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya zama shugaban kasar Najeriya a shekarar 2023
Rundunar yan sandan ƙasar nan ta bada umarnin zurfafa bincike kan faifan bidiyon dake yawo na wani jami'in ɗan sanda yana kaɗa kuri'a a wurin zaben APC na Kano.
Rikici ya kunno kai a jam'iyyar APC yayin da aka rantsar da 'yan wani tsagi bayan gudanar da zabe da taron gangami a makon da ya gabata a jam'iyyar ta APC a kas
An hangi tsohon gwamnan jihar Kano, Mallam Ibrahim Shekarau, a ranar Talata, a wurin taro tare da Ahmadu Haruna Zago, shugaban jam'iyyar APC na tsagi guda a jih
Gwamna Abdulrahman Abdulrazaq na jihar Kwara ya caccaki ministan labaru da al'adu, Alhaji Lai Muhammad, yace ministan ba zai iya komai ba yanzun a harkar siyasa
Jam'iyyar APC da ta PDP sun yi tarurrukan gangami a wasu jihohin Najeriya. An samu matsala a wasu jihohi yayin da shugabanni biyu suka fito. Ga jerin wadanda su
Rahoto ya bayyana cewa, ana kyautata zaton dan tsagin uwargidan shugaban kasa, Aisha Buhari ne zai lashe zaben shugabancin APC da aka yi a jihar a ranar Asabar.
A taron gangami da ya gudana a jihohi daban-daban na Najeriya, an samu rabuwar kai a wasu jihohi 8, inda aka zabi shugabanni biyu sabanin daya da aka saba.
Jam'iyyar APC
Samu kari