Jam'iyyar APC
Gwamnan Jihar Ebonyi David Umahi ya bada umurnin dakatar Babban Sakataren Hukumar Bada Agajin Gaggawa na Jihar Ebonyi, Mr Ozioma Eze ba tare da bata lokacin ba,
Matar tsohon mataimakin gwamnan jihar Ondoi ta rasu tana da shekaru 77 bayan da ta shafe dan lokaci tana fama da 'yar rashin lafiya. Jihar Ondo ta yi babban ras
Tsohon shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) reshen jihar Filato, Hon. Latep Dabang ya sauya sheka zuwa jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP).
Jam'iyyar APC mai mulkin jihar Kebbi, ta samu nasara kwamushe baki ɗaya kujerun ciyamomi da kansiloli a zaben kananan hukumonin jihar Kebbi da aka kammala.
Ahmad Lawan, Shugaban Majalisar Dattawa ya yi wa Emmanuel Bwacha, sanata mai wakiltar Taraba ta kudu, barka da komawa jam’iyyar APC. Shugaban Kasa Muhammadu Buh
Wasu jiga-jigan siyasa daga jam'iyyu daban-daban da kungiyoyi zasu kaddamar da sabuwar jam'iyyar siyasa a mako mai zuwa. Wadanda ake sa ran zasu kafa wannan.
Rikici na cigaba da rincabewa na shugabancin jam'iyyar APC a jihar Kano. Bangaren Sanata Shekarau sun yi fatali da sanarwar da uwar jamiyya ta bayar na sulhun.
Uwar jam'iyya APC ta kasa ta kafa kwamitin mutum 5 na hadin guiwa wanda zai tabbatar da an shirya sabon tsari na magance rikicin jam'iyyar na cikin gida a Kano.
A baya an tattaro rahoto cewa, an majalisar dokokin jihar Zamfara ta fara wani sabon yunkuri na tsige mataimakin gwamnan, Mahadi Aliyu Gusau na jihar Zamfara.
Jam'iyyar APC
Samu kari