Jam'iyyar APC
Tudun Abiola, fitacciyar mai gabatar da shirye-shirye a Arise TV, ta soki yar uwarta, Hafsat Abiola-Costello saboda kwatanta Gwamna Yahaya Bello na Jihar Kogi d
Kwamaret Adams Oshiomhole, tsohon shugaban jam'iyyar APC mai mulki ya ayyana shiga tseren takarar kujerar Sanata mai wakiltar Edo da arewa a majalisar ƙasa.
Yayin da ake kara fuskantar babban zaɓen 2023 a Najeriya, wani babban jigon PDP a jihar Gombe ya sauya sheƙa zuwa APC mai mulki, ya ce zai ba gwamna goyon baya
Fadar shugaban kasa ta sake magana kan wasu daga gazawar da tsohuwar gwamnatin PDP ta yi a karkashin shugabanninta na tsawon shekaru tun shekarar 1999 a baya.
Ɗiyar Chief MKO Abiola da aka naɗa darakta Janar na kungiyar yaƙin neman zaɓen gwamna Yahaya Bello, Hafsat Abiola, ta ce ta gano Bello ne zai iya gyara Najeriya
Mata da matasan APC A AREWA sun yi tururuwa a birnin tarayya domin marawa jagoran jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Asiwaju Bola Tinubu baya.
Tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo, jiya ya yi kira ga yan Najeriya kada su zabi duk dan takaran da yayi karyan cewa wasu matasa ne suka saya masa Fam.
Wata kungiya, 'Concerned Citizens of Kano', a ranar Alhamis, ta siya wa tsohon shugaban hukumar yaki da rashawa na Kano, Muhyi Rimingado, fom din takarar gwamna
Kotun daukaka kara ta yi watsu da karar da aka shigar kan gwamna Umahi da mataimakinsa da suka sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa APC mai mulkin kasar nan.
Jam'iyyar APC
Samu kari