Jam'iyyar APC
Jam'iyyar APC ta rasa duka kujerun Sanatoci uku a Nasarawa a zaben 2023, Kujerar Shugaban APC na kasa, Sanata Abdullahi Adamu ta koma hannun Hon. Ahmed Wadada.
Sanata Abdullahi Adamu, Shugaban jam'iyyar APC na kasa ya gaza kawo wa jam'iyyarsa ta APC kujerar sanata na yankin Nasarawa ta Yamma a zaben ranar Asabar 25.
APC tayi nasara a zaben 'Yan majalisa a Katsina, PDP ta rasa duka Sanatoci 3 na jihar. Kanal Abdulaziz Yar’adua mai ritaya zai zama ‘Dan majalisar dattawa.
Mahara da ake kyautata zaton yan daban siyasa ne a jihar Ogun, Michael Yomi Agboola, wani dan gani kashe nin Tinubu, sun yi wa mahaifiyarsa duk sun kona motarsa
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu ya yi wa Atiku Abubakar da Peter Obi fintinkau a kananan hukumomi 12 na jihar Oyo da aka sanar.
Dan takarar jam'iyyar Labor na majalisar wakilai na tarayya mai wakilatar mazabar Kaura, a jihar Kaduna, Mr Mathew Donatus Kozali ya kayar da bulaliyar majalisa
Yanzu muke samun labarin yadda wasu tsagerun 'yan daba suka kone ofishin hukumar zabe mai zaman kanta (INEC), an bayyana yadda lamarin ya faru a jihar da safe.
Asiwaju Bola Ahmaed Tinubu ya hau turbar nasara inda ya lallasa dukkan abokan hamayyarsa a zaben kananan hukumomi 16 ma jihar Ekiti da hukumar INEC ta sanar.
Alh. Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, ya lallasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu na APC a akwatin Gwamna Aminu Waziri Tambuwal a Sokoto.
Jam'iyyar APC
Samu kari