Jam'iyyar APC
A siyasar Najeriya, wasu mutane kan kasance da kwarjini, gogewa, da dabaru na musamman. Ana ganin Sanata Godswill Akpabio ne zai zama shugaban majalisar dattawa
Babban mai tsawatarwa a majalisar dattawa, Orji Kalu da Osita Izunaso, tsohon sakataren APC suna duba yiwuwar janyewa daga tseren shugaban majalisar dattawa.
Wasu mambobin jam'iyyar All Progressive Congress, APC, sun riga mu gidan gaskiya sakamakon hatsarin mota da ya ritsa da su a hanyarsu ta zuwa Abuja daga Imo.
Shugaban ƙungiyar gwamnonin APC kuma gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma, ya jaddada yaƙinin cewa wanda jam'iyyar ke so ne zai gaji Sanata Ahmad Lawan a majalisa.
Shugaba Tinubu ya gudanar da wasu manyan sauye-sauye a makonsa na biyu da darewa kan karagar mulki. Da yawa daga cikin matakan nasa sun yi wa 'yan Najeriya.
Bangaren Sanata Abdulaziz Yari, ɗaya daga cikin na gaba-gaba a takarar shugabancin majalisar dattawa, ya musanta zargin yin amfani da kudi domin siye sanatoci.
Tun farko da aka kaddamar da sauyin kudi a Najeriya, akwai hwa,gwamnonin da suka bayyana cewa, basu yarda akwai alheri a cikin lamarin ba, akwai su El-Rufai.
Babbar jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party (PDP), ta bayyana cewa.ba za ta gayawa ƴan majalisunta ƴan takarar da za su zaɓa ba a.shugabancin majalisa.
Rahotanni sun tabbatar da cewar zababbun sanatoci za su siyar da kuri’unsu kan $5000, $10,000k ko fiye da haka gabannin rantsar da majalisar dattawa ta 10.
Jam'iyyar APC
Samu kari