Jam'iyyar APC
Reno Omokri wanda tsohon hadimin tsohon shugaban ƙasa Goodluck Jonathan ne ya yi hasashen wanda zai yi nasara a shari'ar zaɓen gwamnan jihar Legas.
Wale Adedibu, babban jigo a jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Oyo, ya yi bankwana da duniya. Jigon ya rasu ne bayan ƴar gajeruwar jinya.
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya ba da umarnin jami'an tsaro su gaggauta ceto daliban da aka sace a jihar Zamfara kwanan nan don tabbatar da tsaro a jihar.
Wike zai gyara Abuja yadda za a samu ci gaba inji wani jigon APC yayin tattaunawa da wakilin Legit. A cewarsa, ministan ba zai bata babban birnin kasar ba.
A wani rahoton da muke samu, na hannun daman Atiku ya ce, ya fahimci akwai karya da yaudara a mulkin shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu. Ya bayyana.
Gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello ya bayyana cewa babban burin da yake da shi bayan ya kammala mulki shi ne ya taimaka wa gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Ƴan majalisar dokokin jihar Ondo sun musanta batun karɓar cin hanci domin tsige mataimakin gwamnan jihar Ondo, Lucky Aiyedatiwa, mai sa'insa da gwamna Akeredolu.
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen ƴan majalisar dokokin jihar Legas ta bayyana sahihin wanda ya lashe zaɓe a mazaɓar Amuwo-Odofin II na ranar 18 ga watan Maris.
Alkalan kotun sauraran kararrakin zaben jihar Kano sun bayyana yadda 'yan ta'addan Kwankwasiyya su ka kore su a Kano tare da musu barazana na rayukansu.
Jam'iyyar APC
Samu kari