Jam'iyyar APC
Jigo a jam'iyyar PDP, Reno Omokri ya soki dan takarar shugaban kasa, Peter Obi kan takardun karatun Tinubu, ya ce me yasa Obi bai nuna shaidar digiri ga INEC ba.
Shugaban APC na ƙasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa ya jagoranci tawagar NWC na ƙasa zuwa wurin Buhari domin ya gabatar masa da su.
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya tabbatar da cewa zai daukaka kata zuwa gaba game da hukuncin da Kotun zabe ta yanke ranar Litinin 2 ga watan Oktoba.
Kotun sauraron korafe-korafen zaben gwamnoni ta tsige gwamnoni biyu daga kan kujerarsu cikin wata biyar da rantsar da su. An bayyana dalilin yanke wannan hukunci.
Kotun sauraran kararrakin zaben a Nasarawa ta rusa zaben Gwamna Abdullahi Sule inda ta tabbatar da David Ombugadu na jam'iyyar PDP a matsayin wanda ya lashe zabe.
Tsohon shugaban jam'iyyar All Progressives Congress na ƙasa, Sanata Abdullahi Adamu ya yi magana a karon farko tun bayan da ya yi murabus daga kujerarsa.
Shugaban gamayyar alkalan da su ka yanke hukunci kan zabe a jihar Plateau, Mai Shari'a Muhammad Tukur ya bayyana yadda jama'a suke yi masa ba'a kan hukuncin kotun.
Gwamnan jihar Sokoto, Ahmed Aliyu ya yi magana kan nasarar da ya samu a kotun zaɓen gwamnan jihar. Gwamnan ya yaba da hukuncin kotu inda ya shawarci ƴan adawa.
Shugaban kasa Tinubu ya ce 'yan Najeriya su kwana da shirin shan kebura nan ba da jimawa ba domin 'yan kasa za su sha wahala a aikin da yake na gyara.
Jam'iyyar APC
Samu kari