Dan Wasan Kwallon Kafa
Cristiano Ronaldo ya saye wani katafaren gida bayan ya mallaki Naira Biliyan 350. Tauraron na Juventus ya na da dakin gidan kallo da wurin wanka a cikin gidan.
Mun ji cewa wani ‘Dan wasan Tanis ya kafa tarihi, ya samu kusan Naira Biliyan 40 a shekara guda. Samun kudin Roger Federer ya doke na Ronaldo da Messi a Duniya.
An ruwaito Zidane na matukar sha’awar kwallon Ndidi, don haka yake ganin shi ne kadai dan kwallon da zai iya maye gurbin Casemiero wajen rike tsakiyar kungiyar.
A watan Yulin shekarar 2016 ne Ahmed Musa ya tashi daga kungiyar CSKA Moscow dake kasar Rasha ya koma Leicester ta kasar Ingila akan kudi pam miliyan 16.6.
Daga yanzu kungiyoyin kwallon kafa za su iya sauya yan wasa har guda biyar a wasan kwallon kafa, kamar yadda hukumar kwallon kafa ta duniya, FIFA, ta ayyana.
Za ku ji ‘Yan kwallon Duniya da COVID-19 ta kwantar da su a asibiti. Dybala, Maldini, Felliani da ‘Yan wasan da COVID-19 ta kama. Sai a cigaba da biyo shafin mu
Hukumar shirya gasar kwararrun yan kwallon kafa ta kasar Faransa ta sanar da kungiyar Paris Saint-Germain, PSG, a matsayin wadanda suka lashe gasar kakar kwallo
Ahmed Musa ya fito ya yi magana game da radin-radin kamuwa da COVID-19. Ya ce jita-jitar da ake yi cewa shi da Iyalina sun kamu da COVID-19 ba gaskiya ba ne.
An sallami tsohon dan kwallon kungiyar Manchester United, Marouane Fellaini daga asibitin kasar China inda ya yi jinya bayan kamuwa da annobar Coronavirus mai t
Dan Wasan Kwallon Kafa
Samu kari