Dan Wasan Kwallon Kafa
Mourinho, dan asalin kasar Portugal, ya bayyana cewa yana kewar kwallon kafa tare da bayyana cewa a shirye yake ya kama aiki da duk kungiyar da ke sha'awar daukansa a matsayin horar wa. Rahotanni sun bayyana cewa tsohon kociyan ya
Shugaban majalisar malamai na jihar Kano Sheikh Ibrahim Khalil ya bayyana cewa babu in da aka haramta wasan ƙwallon ƙafa a addinin musulunci, sai dai kawai ana alaƙanta ƙwallon ƙafa da siyasar addini ne...
Tauraruwar fittacen dan kwasan gaba na gefe na kungiyar kwallon kafa ta Liverpool Mohammed Salah tana ta haskawa tun bayan da ya komo kungiyar a shekarar 2017. Zakaran na dan kasar Masar ya lashe kyautan golden boot sai biyu a jer
Mai tseren Duniyar nan Caster Semanya ta ce saboda a gane ita Mace ce ta rika fita zigidri kwanaki. Babbar ‘Yar wasar Duniyar ta ce wani lokaci tunɓur ta ke yawo domin a gane ni ba Mata-Maza ba ce ita.
Rahotanni masu tushe sun bayyana cewar jarumi Ali Nuhu ya ware makudan kudade wajen tura yaron sa Ahmad, zuwa kasashen turai don ya goge a fagen kwallon kafa. Rahotanni sun bayyana cewar jarumi Ali Nuhu ya canja shawarar daya...
Hukumar binciken kwakwaf a bangaren kwallon kafa CIES ta bayyana sunayen 'yan kwallon kafa da suka fi tsada a duniya, inda Kylian Mbappe ya zo na daya da kudi fam miliyan 252, sai Mohammed Salah na biyu da kudi fam miliyan 219...
Idan mu ka koma kwallo, za mu ji cewa Cristiano ya na ganin cewa ya fi Messi. Babban ‘Dan kwallon na Duniya ya ce ya zagaya kungiyoyi da dama ya dauki kofi wanda ta na ya sha ban-ban da Messi.
Dazu Kungiyar Manchester United ta yi laga-laga da Chelsea a zagayen farkon EPL inda Rashford ya nunawa Solskjaer cewa Man Utd za ta iya babu Lukaku yayin da rashin Tauraro Hazard ke wahalar da Chelsea.
Bayan gudanar da bincike a kan raunin, kwararrun likitoci na kungiyar Barcelona sun ce Messi zai shafe akalla makonni biyu gabanin murmurewa. Messi ya samu raunin ne a yayin motsa jiki a ranar Litinin.
Dan Wasan Kwallon Kafa
Samu kari