Kotun Kostamare
Rundunar yan sanda reshen jihar Legas ta gurfanar da wani mutumi da take zargi ya damfari malamin coci kuɗi kimanin naira miliyan N1.2m a gaban kotun majistire.
Wata mata, Christina Jacob ta sanar da babbar kotun da ke zama a Makurdi cewa mahaifiyar mijin ta ta umarci ta sa wa yaran mijin ta guba a abinci bisa ruwayar d
Alkalin kotun majistare ya yanke wa wani mutum mai shekaru 39 hukuncin daurin gidan yari na shekara guda ba tare da zabin biyan tara ba don satar tankin ruwa na
Wani abu mai ban mamaki ya faru a gidan yari na mata da ke Shurugwu a kasar Zimbabwe inda aka gano wani gardin namiji a cikin mata, hakan na nufin an kai shi ko
Alkali a kotun majistare da ke zamanta a Surelere, Legas a ranar Juma'a ya yanke wa wani Ibrahim Salisu hukuncin daurin watanni shida saboda satar kayayyakin da
Rahotannin dake hitowa daga zaman kotun musulunci na yau Alhamis a Kano, ya nuna cewa Sheikh Abduljabbar Kabara ya sake zargin lauyoyinsa da kin kare shi a Kotu
Kotun shari'a da ke zamanta a Magajin Gari, Jihar Kaduna, a ranar Laraba ta bada umurnin a yi wa wani treda mazaunin Bakin Dogo, Abdulhamid Yakubu bulala 80 sab
Wata babbar kotu dake jihar Kano, ta yanke wa wani mutumi hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan samunsa da ƙaifin kashe matarsa da wukar dakin girkin gidansa.
An gurfanar da wani mutum mai suna Samuel Jacob, a gaban alkalin kotun Majistare da ke Badagry a Legas, a ranar Talata, kan tuhumarsa da cije 'dan yatsarsa ya k
Kotun Kostamare
Samu kari