Kotun Kostamare
Wata kotu ta umarci budurwa da ta biya tsohon saurayinta kudi sama da miliyan 1 bayan da ta masa alkawarin auren amma ta ki. Ya dinga kula da ita da kudinsa.
Kotun majirtire mai zama a Makurɗi, babban birnin jihar Benuwai ta fara sauraron shari'ar wata mata da ake zargin ta haɗa baki da ɗansa sun kashe surukinsu.
Taiwo Ajadi, wani magaidanci uban 'ya'ya uku ya nemi Kotun yanki ta kawo karshen aurensa da ma< dakinsa saboda bata masa biyayya ga taurin kai da rashin ladabi.
Wani matashi ya ba da mamaki yayin da ya yi kokarin sace janaretan kotu a jihar Ogun. Rahoton da muka samo ya bayyana yadda lamarin ya faru da kuma abinda.
Wani saurayi ne yakai karar budurwarsa kotun kula da kananan laifi zuwa dan abi masa kadun yadda budurwarsa sa ta ki zuwa wajen sa bayan ya tura mata kudin mota
Hajiya Asiya Abdullahi Umar Ganduje ta bukaci kotun shari'a dake jihar Kano da a bata daman mayarwa mijinta N50,000 saboda a raba aurensu saboda ta gaji dashi.
Kotu a jihar Adamawa ta yanke hukuncin daurin shekaru takwas kan dagacin kauyen Gugu, yankin Banjiram a karamar hukumar Guyuk, jihar Adamawa kan kin biyan bashi
Wata mata mai suna Sarata ta maka mijinta a kotu don a raba su saboda tace shaidanun aljanu ne dawainiya da akalar aurensu tun daga 2005 da suka angwance tare.
Abin mamaki ba ya karewa. An damke wasu ma'aikatan hukumar shari'a da Alkalan kotu a jihar Kano bisa zargin babakeren kudin magada kimanin naira milyan 580.2.
Kotun Kostamare
Samu kari