Chris Ngige
A 2019 Muhammadu Buhari ya kara mafi karancin albashi. A jiya Babban Ministan kwadago da samar da ayyukan yi, Chris Ngige yayi alkawarin za a duba batun kari.
Gwamnatin tarayya ta yanke shawarar maka kungiyar malaman jami’a ta ASUU da ke yajin aiki a kotu saboda an kasa cimma matsaya daya tsakanin bangarorin biyu.
Kungiyar malaman jami'o'in Najeriya, ASUU, ta dage cewa ba za ta janye yajin aikin da mambobinta ke yi ba a kasar, wanda a yanzu suka watansu na biyar. Shugaban
Kungiyar malamai masu kiyarwa na jami'o'in, ASUU, tace gwamnatin tarayya bata gayyaceta wani taro ba a ranar Alhamis. A ranar Laraba da ta gabata, Chris Ngige.
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta yi wa Kungiyar Malaman Kwalejojin Fasaha, ASUP, godiya saboda janye yajin aikin gargadi tare da koma wa bakin aiki. Gwamnatin ta
Ministan Kwadago Chris Ngige, ya bayyana cewa zai tuntubi shugaba Muhammadu Buhari da al'ummar mazabarsa kafin ya yi murabus daga majalisar zartarwa ta kasa.
Akwai wasu manyan masu rike da mukamai a gwamnatin tarayya ta APC da za su tsaya takarar zabe. A jerin na mu akwai Ministoci 4 da akalla hadimai 2 kawo yanzu.
Kungiyar manyan ma'aikatan jami'o'in Najeriya, SSANU, ta zargi Gwamnatin Tarayya ta yaudara da rashin damuwa da samar da ingantaccen ilimi ga yan Najeriya, raho
Ministan sufuri, Chibuike Rotimi Amaechi da takwaransa na kwadago, Chris Ngige, suna da sauran kwanaki uku kacal su yi murabus ko kuma su hakura da takararsu.
Chris Ngige
Samu kari