Chris Ngige
Tawagar ministocin Buhari ta yi hadari, ana fargabar 'yan sanda hudu sun mutu a wurin hadarin. Rahoto ya bayyana yadda hadarin ya faru a wani yankin jihar Delta
Ministan kwadago da ayyuka, Chris Ngige ya bayyana shirin sa na tsayawa takarar shugaban kasa a shekarar 2023 a ranar Alhamis, Channels TV ta ruwaito. Ya bayyan
Chris Ngige, ministan kwadago, ya ce da a ce ba a samu jajirtaccen mulki irin na shugaban kasa Muhammadu Buhari ba, da yanzu ta rikrikice tamkar Venezuela.
Ministan Kwadago, Dr Chris Ngige, ya bayyana cewa zai shirya zama tsakanin manyan masu ruwa da tsaki kan ganin yadda za'a kawo karshen yajin aikin Malaman jami.
Chris Ngige, ministan kwadago ya ce yana tattaunawa da shugabannin siyasa kuma zai ayyana aniyarsa a kan zaben shugaban kasa na 2023 a lokacin da ya kamata.
Ministan Buhari ya yi kaca-kaca da akidar tsundumawa yajin aiki da likitocin Najeriya ke dashi a halin yanzu. Ya ce babban aikinsu shi ne kare rayuka a farko.
Gwamnatin Najeriya ta gargadi kungiyoyin kwadago kan amfani da sunan kungiya suna karya doka. Hakan ya biyo bayan hana wasu ma'aikata shiga ofishinsu na gwamnat
Gwamnatin tarayya ta hannun ministan kwadago, Chris Ngige, tace ma'aikatar kudi da tsare-tsare ta tarayya za ta fara rabon kudade ga jami'o'i a ranar Laraba.
Likitoci mazauna Najeriya sun janye yajin aiki, wannan yasa gwamnatin Buhari ta ware wasu kudade a matsayin tukuici ga likitocin da suka hakura suka janye.
Chris Ngige
Samu kari