Babban bankin Najeriya CBN
Babban Bankin Najeriya, CBN ya fitar da sabuwar sanarwa kan asusun bankunan da ba su da lambobin BVN da NIN inda ya ce za a kulle su a farkon shekarar 2024.
Hukumar EFCC ta sake bijiro da wata tuhuma kan tsohon gwamnan Babban Bankin Najeriya, CBN, Godwin Emefiele kan ba da kwangiloli ba bisa ka'ida ba.
Babban bankin Najeriya CBN ya umarci rassansa na jihohi da sauran bankunan kasuwanci su ci gaba mu'amala da tsoho da sabbin takardun naira har illa masha Allahu.
Kotun Koli ta yanke hukunci kan yiyuwar ci gaba da amfani da tsaffin takardun naira ko akasin hakan. Kotun ta ce 'yan Najeriya za su ci gaba da kashe tsaffin kudin.
Tsohon gwamnan babban bankin Najeriya (CBN) Godwin Emefiele, zai cigaba da zama a gidan gyaran hali na Kuje bayan ya kasa cika sharuddan belinsa.
Kungiyar SERAP ta bukaci Bankin Duniya da ya dakatar da ba jihohin Najeriya rancen kudi kan zargin almubazzaranci. Ana bin jihohin bashin naira tiriliyan 9.17.
Tsohon shugaban hukumar NIRSAL ya na hannun jami’an tsaro. Ana zargin ya tsere da motocin ofis 32 bayan Shugaba Muhammadu Buhari ya kore shi daga aiki.
Kwamitin gudanarwa na bankin Musulunci na Ja'iz ya nada Haruna Musa a matsayin sabon shugaban bankin bayan sahalewar Babban Bankin Najeruya, CBN.
Babbar kotun birnin tarayya Abuja ta amince da buƙatar bada belin tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, Mr Godwin Emefiele, kan kuɗi miliyan N300.
Babban bankin Najeriya CBN
Samu kari