Babban bankin Najeriya CBN
Hukumar Inshorar masu ajiyar kudi ta Najeriya (NDIC), ta ce nan ba da dadewa ba, za ta biya karin naira biliyan 16.16 ga kwastomomin bankuna 20 da suka rushe.
Yajin aikin ma'aikatan shari'a ya dakatar da shirin sake gurfanar da tsohon Gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele a gaban babbar kotun Abuja.
Babban bankin Najeriya na CBN ya bayyana matsayin kudind aka canza kafin zaben 2023. Za a cigaba da amfani da tsofaffin kudi sai illa Ma sha Allahu a Najeriya.
Naira ta zama Dala yayin da ake cigaba da fuskantar matsala tattalin arziki. Babu Nairori a bankuna, ATM sun kafe yayin da kudi su ka yi wahala a kasuwanni.
Daya daga cikin manyan lauyoyin tsohon Gwamnan babban bankin Najeriya, Mista Godwin Emefiele, ya tabbatar da sakin wanda yake karewa ranar Alhamis.
Babba Bankin Najeriya, CBN ya yi karin haske kan wa'adin karbar tsoffin takardun kudade a kasar, ya umarci bankuna su ci gaba da bayar da tsoffin kudaden.
Ya kamata Gwamnan CBN ya janye sabbin takardun kudi da tsohon Gwamnan CBN, Godwin Emefiele ya kawo, domin za su jawo babban asara, cewar Ayodele.
Babbar kotun Tarayya da ke zamanta a Abuja ta ba da belin tsohon gwamnan CBN, Godwin Emefiele bayan ya shigar da korafi a gaban kotun na neman beli.
Hukumar EFCC ta bi umarnin babbar kotun Tarayya inda ta mika tsohon gwamnan CBN, Godwin Emefiele a yau Laraba 8 ga watan Nuwamba a birnin Tarayya Abuja.
Babban bankin Najeriya CBN
Samu kari