Babban bankin Najeriya CBN
Yan majalisar wakilai sun bukaci gwamnatin tarayya da ta amince a rika amfani da kudin Yuan na kasar Sin a matsayin kudin cinikayya na kasar waje.
Kwararru a harkar tattalin arziki sun nuna shekarar 2024 za ta zo da sauki. Tun da Bola Ahmed Tinubu ya hau mulki yake dambe da tattalin arzikin Najeriya.
Hukumar Kula da Basuka, DMO ta bayyana cewa a yanzu haka basukan Najeriya sun kai naira tiriliyan 87.9 a karshen watan Satumbar wannan shekara da mu ke ciki.
Masu PoS sun kara yawan kudin da suke caji yayin cire kudi da kaso 100 yayin da karancin kudin da ake fama da shi ya shiga mako na biyu duk da tabbacin CBN.
Bankin duniya ya ce bude kofa domin shigo da kaya kamar shinkafa zai taimaka. Hakan zai sa a fito da mutane miliyan 1.3 daga cikin talauci da ake fama da shi.
Sabon gwamnan CBN ya sha bam-bam da Godwin Emefiele. Micheal Olayemi Cardoso ya zo da tsare-tsarensa, yanzu wadanda aka rika ba bashi za su dawo da kudi.
Gwamnatin Najeriya ta ce tsarin sauya fasalin takardun Naira da CBN ya aiwatar ya jefa manoma da yawa cikin fatara da talauci, ya jawo karancin wadatar abinci.
CBN ya fitar da jawabi a kan karancin kudin da ake fama da shi a manyan biranen da ke kasar nan. Manyan bankuna da mutane su ka haddasa wahalar takardun kudin.
Fadar shugaban kasa ta yi karin haske kan wani rahoto da ke yawo na cewar CBN na shirin rufe Opay, PalmPay, Moniepoint da sauran bankunan 'online'.
Babban bankin Najeriya CBN
Samu kari