Muhammadu Buhari
Ƙungiyar ƴan sakai ta ƙasa ta miƙa ƙoƙon baran ta ga shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, kan ya sanya hannu ga dokar kafa hukumar kafin ya bar kujerar mulki..
Kungiyar Jama'atu Izalatul Bid'ah Wa Iqamatus Sunnah reshen Jihar Bauchi ta roki gwamnatin Buhari ta samar da isasun takardun naira don yana shafar ramadan.
Mai Matukar Son Buhari, Matashi Aliyu Daga Bauchi Ya Yada Mangwaro Ya Huta Da Kuda Na APc, Bayan Yasha Kwata, Jiga Jigan APC sun Mangta Dashi Basa Daga Wayarsa
Za a kashe kusan rabin Tiriliyan a kan kayan aikin jirgin kasan Maradi wanda an cetitin zai kunshi tashohi 15, kuma za a rika samun fasinjoji 9364 a duk rana.
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya bayyana godiyarsa da ubangiji saboda ya cika manyan alkawuran uku da ya yiwa al ummar Najeriya a 2015 da ya hau mulki..
Buhari ya yi bayanin yadda ya dakile siyan kuri'u yayin zaben shugaban kasa da ta gabata a watan Fabrairu.. Ya furta haka yayin zantawa da jakadiyar Amurka
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa ya kosa ya bar gidan gwamnati bayan cikar wa'adinsa a watan Mayun 2023. Ya taba furta hakan a wasu lokuta a baya.
Shugaba Muhammadu Buhari ya sabunta nadin Mr Idris Musa a matsayin babban daraktan Hukumar da ke kula da kwararewar man fetur da bada agajin gaggawa, NOSDRA.
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya nemu sahalewar majalisar dattawa wajen naɗa mambobin majalisar gudanarwa na hukumar ajiyar inshora ta ƙasa watau NDIC .
Muhammadu Buhari
Samu kari