Muhammadu Buhari
Dahiru Buba, mutumin da ya yi tattaki a shekarar 2015 daga Gombe zuwa Abuja domin taya Buhari murnar nasarar lashe zaben da ya yi ya ce ko kadan bai yi nadamar
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya buƙaci al'ummar jihar Osun da su ba gwamnan jihar, Ademola Adeleke, dukkanin haɗin kan da ya ke buƙata domin cigaban jihar.
Mai neman takarar majalisar wakilai a jam’iyyar APC, Honarabul Abbas Tajudden ya ce shi ba zai zama dan amshin shata ba in har ya samu shugabancin majalisar.
Babatunde Fashola ya yi bayanin alheran da ma’aikatarsa ta kawo. Ministan ayyuka da gidaje ya ce a shekaru shida, sai da su ka nemawa mutane 380, 000 aiki.
Matatar danyen man fetur ta Dangote ta saka ranar kaddamar da matatar, Shugaba Buhari ne zai kaddamar da matatar Dangote da zata bada ganga fiye da 650,000.
Sai yanzu ake jin Muhammadu Buhari ya dauko batun zaben tsaida gwani na fito ‘dan takaran shugaban kasa da aka yi a APC. ya fadi dalilin matsyar da ya dauka.
Kungiyar kabilar Ibo a Najeriya ta caccaki gwamnatin tarayya na yin burus wurin taimakon tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa Ike Ekweremadu da matarsa.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da kara wa'adin mambobin kwamitin amintattu na Asusun Kula da Harkokin 'Yan Sanda (NPTF) na tsawon shekaru 3 masu zuwa.
An tabbatar da sarkin Kano, Alhaji Ado Bayero a matsayin shugaban jami’ar Calabar bayan da gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari ta nada shi a kawanakin baya.
Muhammadu Buhari
Samu kari