Muhammadu Buhari
Akwai yiwuwar Shugaba Bola Tinubu ya tsawaita wa'adin kashe tsofaffin kuɗaɗen naira da babban bankin Najeriya ya sanya a baya. Hakan ya biyo bayan shawarar da.
Labarin dimokuraɗiyyar Najeriya ba zai cika ba in ba a Sanya batun ranar 12 ga watan Yunin 1993 a ciki ba. Rana ce da 'yan Najeriya suka nuna borensu ga mulkin.
Sowore, dan takarar shugaban kasa a zbaen bana ya bayyana bukatar kama Buhari da wasu manyan kasar nan kan rikicin kudin da ya faru da kuma ma kama Emefiele.
Za a ji labari cewa 'Dan majalisar jihar Borno ta Kudu, Muhammad Ali Ndume ya soki irin dangantakar da majalisa ta tara ta samu da gwamnatin Muhammadu Buhari.
Wata kungiyar rajin kare hakkin 'yan Arewa, CNF, ta bukaci EFCC ta kama tsohon ministan sufurin jiragen sama a lokacin Buhari, Hadi Sirika. Kungiyar dai na.
Gwamnan Abdullahi Sule na Nasawa, ya yi ikirarin cewa gwamnatin Buhari ta kashe makudan kuɗi wajen gyaran matatun Najeriya amma duk a wofi, ba bu mai aiki.
Bola Tinubu ya canza shekarun ritayan Alkalai a Najeriya. Kudirin canza shekarun ritayar Alkalai. Kudirin ya zama doka, sai Alkali ya shekara 70 zai bar aiki.
Zababben Sanatan APC ya ba Bola Tinubu lakanin lakanin yadda zai huta da bashin da ya gada. Jimoh Ibrahim yana ganin Najeriya za ta iya biyan bashinta a kwanaki
Tsohon Ministan Buhari, Ogbeni Rauf Aregbesola ya nemi gafarar tsohon Gwamna Adegboyega Oyetola da wasu da ya batawa rai a cikin shekaru hudu da suka gabata.
Muhammadu Buhari
Samu kari