Tarihin Najeriya
Daya daga cikin mutum biyar da suka rubuta taken Najeriya ya riga mu gidan gaskiya. Rahoton da muke samu daga majiya ya bayyana rasuwaar Farfesa Babatunde.
Tsohon minista a tarayyan Najeriya a karkashin mulkin janar Ibrahim Badamasi Babagida, Bonu Sherrif Musa, ya rigamu gidan gaskiya yana da shekara 74 a duniya.
A yau, Legit.ng Hausa ta tattaro muku yadda ake hada wani wani nau'in Kuli-Kuli mai ban sha'awa. A rahoton da muka hada, ga shi nan dalla-dalla yadda ake hadash
A yau ne sarkin Musulmi, Alhaji Muhammadu Sa'ad Abubakar III ya cika shekaru 15 a karagar mulki tun bayan nada shi a ranar 2 ga watan Nuwambar shekarar 2006.
Funmilayo Ransome-Kuti ita ce mace ta farko da ta fara tuka mota a Najeriya amma ba ta nan kadai ta yi suna ba, akwai abubuwa masu yawa game da jarumar matan.
Kasar China ta yanke shawarar kafa bankuna a Najeriya domin fara aiki. Wasu 'yan Najeriya sun yi martani kan batun, inda suka dinga fadin albarkacin bakinsu aka
Wani jigo a yankin kudancin Najeriya ya bayyana yadda gwamnati za ta kasance a zabe mai zuwa na 2023. A cewarsa, dole ne mai son shugabancin Najeriya ya lallabi
An samu faruwar kashe-kashe na wasu mutane da fitattu a Najeriya. A halin yanzu, shari'o'in kisan na kotu a Najeriya amma babu wani zance da aka kammala a kai.
Ogbonnaya Onu, Ministan Kimiyya da Fasaha, ya ce har yanzu Nigeria bata cimma babban matakin da ake sa ran ta kai ba a lokacin samun 'yanci saboda an yi watsi d
Tarihin Najeriya
Samu kari