Jihar Borno
An tabbatar da mutuwar mutum 3 yayin da wani jirgin ruwada ya dauko manoma da doya ya nutse a jihar Borno jiya Litinin, 25 ga watan Agusta, 2025.
A labarin nan, za a ji cewa wata baiwar Allah da ke rainon yaranta biyar a Borno, Fa'iza AbdulKadir ta mayar da Naira miliyan 4.8 da aka tura mata bisa kuskure.
Kamfanin sadarwa na MTN ya tabbatar da kammala gyaran turken sadarwar da aka lalata, wanda ga kawo tsaiko da katse harkokin sadarwa yankunan Kano da jihohi 2.
Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno ya karyata zargin matashi dan gwagwarmaya, Omoyele Sowore da ya yi zarge-zarge kan gwamnatinsa da cin zarafi.
Ma’aikatar muhalli ta yi hasashen ambaliya a jihohi bakwai da garuruwa 25, inda NEMA ta umurci mazauna bakin kogin Neja da su gaggauta barin yankunansu.
A labarin nan, za a ji cewa wasu daga cikin ƴan majalisar Adamawa, Anambra, Bauchi, Borno da sauransu sun yi zaman shekara guda a majalisa babu gudunmawar komai.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka 'yan ta'addan Boko Haram a jihar Borno. Daga cikin miyagun da aka kashe har da wasu kwamandojin kungiyar.
Dakarun soji sun kama wata jaka cike da harsashi ana shirin tafiya da shi jihohin Arewa ta Yamma da ke fama da matsalar 'yan bindiga. Motar ta fito daga Borno.
An gano bam a gonar manomi a Dikwa, Borno, inda jami’an ’yan sanda suka kwance shi cikin nasara tare da wayar da kan jama’a game da illolin abubuwan fashewa.
Jihar Borno
Samu kari