Jihar Benue
Gwamnatin jihar Benue, a ranar Litinin, ta tabbatar da samun mutum na uku da ta kamu da cutar COVID-19 a jihar. Ta kasance tsohuwar 'yar majalisar wakilai.
Ya kara da cewa Sojojin da suka kai harin sun hada da na Operation Whirl Stroke Tracking Team da dakarun Special Forces na shiyya ta 2 dake garin Zaki Biam.
Wasu gungun miyagu yan bindiga sun yi kutse a gidan wani magidanci da matarsa dake kauyen Tarkende cikin garin Umenger, na karamar hukumar Guma a jahar Benuwe.
Wani sabon kazamin rikicin kabilanci ya barke tsakanin kabilar Tibi da kabilar Ichen a karamar hukumar Donga ta jahar Taraba a ranar Talata, 5 ga watan Mayu.
Shelkwatar tsaro ta rundunar Sojin Najeriya ta bayyana cewa Sojoji sun kai samame wani sansanin yan bindiga dake jahar Benuwe inda suka kashe kashe miyagu guda
Hakan na kunshe ne a cikin wata takarda da aka aikawa manema labarai ranar Laraba. Takardar na dauke da sa hannun Injiniya Haruna Manu, mataimakin gwamnan jihar
Manyan jami’an gwamnati daga jihohin Benue da Taraba a ranar Talata, 14 ga watan Afrilu sun isa jahar Nasarawa domin tattaunawa a kan rashin tsaro a yankin.
Rahotanni sun bayyana harin farko dai ya faru ne a lokacin da yan kabilun Jukun suka far ma kauyen Jootar, yayin da su kuma mayakan kabilar Tibi daga garin Tong
A yanzu haka ana cikin zaman dar dari a garin Wukari na jahar Taraba sakamakon wani sabon rikici daya kaure tsakanin mayakan kabilun Tibi da mayakan kabilun Juk
Jihar Benue
Samu kari