Bayelsa
Wanda ake da zargi da garkuwa da wata budurwa mai suna Ese Oruru daga Bayelsa zuwa Kano, Yunusa Yellow ya shaki iskar 'yanci bayan kammala zaman gidan kaso.
'Yan bindiga sun sace wata manajar bankin Sterling Mai suna Nneka Unoka a jihar Bayelsa yayin da take kan hanyarta na zuwa wurin aiki a cikin birnin Yenagoa.
An shawarci hukumar zabe ta kasa wato INEC, da ta yi wasu gyararraki gabanin zaben jihohin Kogi, Imo da Bayelsa da ke tafe. Wani jigo a jam'iyyar NNPP reshen.
Hukumar zaɓe ta INEC ta fitar da jerin sunayen ƙarshe na ƴan takarar gwamna a jihohin Kogi, Bayelsa da Imo. Zaɓen gwamna a jihohin zai gudana a watan Nuwamba
Mutane za su amfana da horaswar hukumar NASENI a kauyen Otuoke. Tsohon Shugaban kasa Goodluck Jonathan ya jinjinawa Muhammadu Buhari kan abin da ya yi masu.
Bikin jana'izar mahaifin gwamna Douye Diri na jihar Bayelsa ya haɗa Atiku Abubakar, Peter Obi, Iyorchiya Ayu da gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo wuri ɗaya.
Akalla fasinjoji 5 na wata mota mai dauke da ɗaliban jami'ar Neja Delta ne suka muti yayin da wani mummunan hatsari ya rutsa da su a Bayelsa ranar Jummu'a.
Kwamishiniyar hukumar ƙidaya ta ƙasa (NPC), da aka sace a jihar Rivers, ta tsira daga hannun ƴan bindiga. Kwamishiniyar ta Bayelsa ta kwashe kwana biyar a tsare
A ranar 11 ga watan Nuwamba, 2023 INEC zata gudanar da zaben gwamna a juhar Bayelsa, akwai manyan wasu yan takarar uku da ake ganin ɗayansu ne zai kai labari.
Bayelsa
Samu kari