Bayelsa
Dakta Goodluck Jonathan, tsohon shugaban kasar Najeriya ya bayyana cewa marigayin kasuwansa, Omieworio Afeni shine babban dalilin da yasa ya yi nasara a karatu.
Ga dukkan alamamu hukumar zaɓe mai zaman kanta ta kasa INEC ta shawo kan matsalar rashin ɗora sakamakon zabe da na'urar BVAS wanda ya jawo cece kuce a baya.
Rahotanni daga jihar Bayelsa sun nuna cewa wasu tsagerun 'yan bindiga sun kai hari cibiyar raba kayakkin zaabe a jihar Baylesa, sun lalala kayan gundumomi uku.
Rahotanni da ke zuwa sun tabbatar da cewar rikici ya barke a zaben yan majalisa da ke gudana a jihar Bayelsa yayin da yan bindiga suka kona kayan zabe a Ogbia.
Gwamnatin jihar Bayelsa ta bayyana cewa mutane sun shiga kunci da wahalhalun rayuwa sakamakon yanayin aiwatar da sabon tsarin FG na sauya fasalin naira a kasa.
Charles Adias, baturen zabe na jihar Rivers ya yi korafin cewa magoya bayan jam'iyyar Labour suna barazanar kashe shi saboda zargin cewa zai yi magudin zabe.
Tsohon shugaban kasa a Najeriya, Goodluck Jonathan ya siffanta masu siyan kuri'u da 'yan fashi a kasar nan. Shugaban ya bayyana dalilinsa na fadin haka jiya.
An samu rikicin siyasa a jihohin Bayelsa da Ribas da ke kudancin Najeriya. A bayelsa, wasu bata gari sun harbi wasu mata biyu a yayin da suka je kada kuri'a.
Idan Ajali Ya Kira Dole Aje Ko babu Ciwo, wata Mai Ciki Haihuwa Ko Yau Ko Gobe Ta Mutu Sakamakon Faɗa Akan ₦350 a Bayelsa, Biyo Bayan Shan Naushi da tayi bazato
Bayelsa
Samu kari