Bayelsa
Gabanin ayyana wanda ya lashe zaben Gwamna a jihar Bayelsa, wakilin APC ya ƙi saka hannu kan takardar sakamakon bisa zargin soke ƙuri'un APC 80,000.
Ana daf da zaben gwamna jihar Bayelsa, wani nazarin tarihin jiyar da Legit Hausa ta yi, ya yi bayani kan gwamnonin da suka jagoranci jihar daga 1999 zuwa yau.
Hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya (INEC) ta ayyana Duoye Diri na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan Bayelsa.
Shugaban kasa Tinubu, taya murna ga tazarcen Gwamna Hope Uzodimma na Imo da Douye Diri na Bayelsa, da kuma zababben gwamnan jihar Kogi, Usman Ododo.
An ganin ƙaramar hukumar Ijaw ta kudu ka iya zama raba gardama tsakanin manyan yan takara biyu, na jam'iyyun APC da PDP, a zaɓen Gwamnan jihar Bayelsa.
Yayin da ake ci gaba da tattara sakamakon zaben jihar Bayelsa, wakilan jam'iyyun APC da Accord sun bai wa hamata iska a wurin tattara sakamakon zaben.
Gwamnan jihar Bayelsa, Duoye Diri, ya samu nasarar lashe zaɓen gwamna a ƙaramar hukumar Southern Ijawa ta jihar. Diri ya yi nasara kan Timipre Sylva na APC.
Tuni dai an fara kidayar kuri'u a wasu rumfunan zabe da ke jihar Bayelsa inda yau Asabar aka gudanar da zaben gwamnan jihar. Jami'an Hukumar Zabe ne ke aikin kirgar.
Ɗan takarar jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a zaɓen gwamnan jihar Bayelsa, Timipre Sylva, ya lashe zaɓen gwamna a ƙaramar hukumar Brass ta jihar.
Bayelsa
Samu kari