Bayelsa
Mataimakin kwamishinan yan sanda reshen jihar Bayelsa, ya yanke jiki ya faɗi matacce yana tsaka da sauke nauyin Ofishinsa a hedkwatar yan sanda ranar Talata.
Wasu yan daba fiye da 30 sun kawo cikas a kotu yayin da ake sauraron shari'ar taron zaben shugabannin mazabu, kananan hukumomi da Jiha ta jam'iyyar APC a babban
Idan ajalin mutum ya yi to a ko ina ya tsinci kansa sai ya amsa kiran Allah, wani ɗan sanda ya rasa rayuwarsa bayan gama tika rawa a wurin jana'izar kakarsa.
Yayin da kowace jam'iyyar siyasa ke kokarin ƙara karfi da shirya wa zuwa babban zaben 2023, PDP ta yi babban kamu na jigogi da mambobin APC a jihar Bayelsa.
Bayelsa - Bayan shafe kwanaki 14 a sansanin masu garkuwa da mutane, ɗan uwa ga tsohon shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan, ya kubuta daga hannun yan bindiga.
Yarinya mai shekaru 14 da mahaifinta ya yi mata ciki ta shaida wa yan sanda cewa ba matsa mata ya yi ba domin son sa ta ke yi, wannan bayanin ya bada mamaki dom
Rundunar yan sanda reshen jihar Bayelsa ta tabbatar da cewa ta na tsare da wani mahaifi da ake zargi da ɗirka wa diyarsa cikin shege bayan mutuwar matarsa.
Bayan ceto kwamishinansa daga hannun yan bindiga, Gwamna Douye Diri na Bayelsa ya sauke babban sarkin garin Otuokpoti da ke karamar hukumar Ogbia ta jihar.
Tsaffin tsagerun Neja Delta sun bukaci kamfanonin da yan kasuwa da suka fice daga yankin saboda hare-hare su dawo, suna cewa sun yanke shawarar tabbatar da tsar
Bayelsa
Samu kari