Jihar Bauchi
Dogara ya ce Bala Mohammed ya samu tallafin kudi daga hannun Wike a 2018, amma yanzu yana cin amanarsa. Tsohon shugaban majalisar ya fadi abin da ya faru.
Gwamnan Bauchi, Sanata Bala Mohammed ya naɗa sababbin masu ba shi shawara ta musamman, za a ba su rantsuwar kama aiki yau Talata, 28 ga Janairu, 2025.
Kungiyar matasan PDP ta gargadi Gwamna Bala Mohammed da ya gyara dabi’unsa ko ya fice daga jam’iyyar saboda bata mata suna bayan ci gaba da sukar Nyesom Wike.
Ministan harkokin wajen Najeriya, Yusuf Tuggar ya zargi gwamnan Bauchi da yin suka maras ma'ana ga Bola Tinubu. Tuggar ya ce gwamnan yana shirin 2027 ne.
Rikicin PDP ya kara tsamari yayin da gwamnan Bauchi da musayar ministan Abuja suka fara musayar bakaken kalamai kan gazawar jagoranci da buri na jagoranci.
Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero, ya kai ziyara Bauchi domin halartar babban taro inda ya nuna godiya ga Sarkin Bauchi da majalisarsa kan addu'o'i.
Gwamnan Bauchi, Sanata Bala Mohammed ya yi wankin babban bargo ga ministan Abuja, Nyesom Wike inda ya ce ya mayar da aikin minista hayaniya da hargowa.
Gidauniyar Hon. Ibrahim Ali Usman ta cire wa wata al'umma kitse a wuta bayan gyara rijiyoyin burtsatse 100 da kuma taimakawa wata mata aka gina mata sabon gida.
Al'ummar mazabar Bauchi ta Kudu sun yi godiya da Gidauniyar Ibrahim Ali Usman ta tallafawa ɗalibai da littattafai domin inganta harkokin ilimi a jihar.
Jihar Bauchi
Samu kari