Jihar Bauchi
Gwamnan Bauchi, Sanata Bala Mohammed ya ce babu wata tsamar siyasa tsakaninsa da shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, gaskiya kawai yake ƙoƙarin gaya masa.
Gwamnatin Jihar Bauchi ta zargi hadimin shugaban ƙasa, Sunday Dare da rashin sanin makamar aiki da rashin kishin kasa, bayan ya yi martani a kan sukar Bola Tinubu.
Gwamnatin jihar Bauchi ta ware miliyoyin Naira domin sayen kwamfutoci a kasafin kudin bana, lamarin da sharhi ke ganin ba wannan ake buƙata a halin yanzu ba.
Gwamnan jihar Bauchi ya yi nasiha ga Sheikh Jingir kan yadda Bola Tinubu ke tafiyar da mulki a kasar nan. Bala Muhammad ya ce a isar da sakon ga Bola Tinubu.
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed ya bayyana rashin jin dadin irin halin kunci da sakon mulkin Bola Ahmed Tinubu ke kafa jefa jama'a a ciki.
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Abdulkadir Mohammed, ya dawo da wasu daga cikin kwamishinonin da ya kora cikin gwamnati. Ya nada su mashawarta na musamman.
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya sallami wasu daga cikin kwamishinoninsa domin inganta shugabanci da tabbatar da nagartaccen aiki ga al'umma.
Malamai da ma'aikata karkashin JAC sun shiga yajin aiki a Bauchi, inda suka bukaci a aiwatar da tsarin albashi na CONPCASS da CONTEDISS. An rufe manyan makarantu.
Gwamnan jihar Bauchi ya ce rasuwar da aka masa ta Hauwa Duguri ce ta hana shi zuwa gaisuwar sabuwar shekara gidan Bola Tinubu a 2025 ba sabanin haraji ba.
Jihar Bauchi
Samu kari