Jihar Bauchi
Tsohon sanatan Bauchi, Suleiman Nazif ya fice daga PDP zuwa SDP don samar da shugabanci na gari. Ya ce matakin ya biyo bayan shawarwari da amincewar mabiyansa.
Mutane sun nuna damuwa kan yadda Sanata Abdul Ningi ya fito bakin titi yana rabawa ƴan acaba da sauran mutanen mazaɓarsa kyautar N1,000 a watan azumi.
Gwamnatin Bauchi karkashin jagorancin Gwamna Bala Mohammwd ta shirya ɗaukar matasa aƙalla 10,000 aiki domin rage zaman kashe wando da inganta ayyukan gwamnati.
Gwamnonin PDP sun fara daukar matakin da suke fatan zai mayar da gwamna Siminalayi Fubara na jihar Ribas kan kujerarsa kafin watanni shida da Bola Tinubu ya ayyana.
EFCC ta kama Akanta Janar na Bauchi da wasu mutum biyu bisa zargin wawure Naira biliyan 70, yayin da ake binciken Gwamna Bala Mohammed kan lamarin.
Dan gwamnan jihar Bauchi, Shamsudden Bala Mohammed ya yi kra ga dan shugaban kasa, Seyi Tinubu da kar ya raa abinci yayin ziyarar da zai kai jihar Bauchi a azumi.
Gidauniyar Sheikh Ɗahiru Bauchi ta nemi Nasir El-Rufai ya nemi afuwa bisa zargin rashin adalci da kuma tsangwamar ɗaliban Shehi wanda ya jefa su a matsala.
Gwamna Bala ya ce yana shirye ya yi aiki da Peter Obi domin karfafa adawa a gabanin 2027, yayin da Obi ya jaddada cewa talauci ne tushen matsalar rashin tsaro.
Tsohon gwamnan jihar Anambra kuma ɗan takarar shugaban kasa na LP a zaben da ya gabata na 2023 ya shiga ganawar sirri da Gwamna Bala Muhammed a Bauchi.
Jihar Bauchi
Samu kari